✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Me Ya Sa Ake Ɓoye Wa Mata Wasu Abubuwa Idan Za Su Yi Aure?

Akwai abubuwan da ya kamata a rika bayyana wa mata idan za su yi aure amma kunya tana hanawa.

More Podcasts

Akwai abubuwan da ya kamata a rika bayyana wa mata idan za su yi aure amma kunya tana hanawa.

Wasu sai sun je gidan aure suke tarar da abubuwan da ya kamata a ce sun sani daga magabata, amma sai dai su tsinta a wajen kawayensu.

Shirin Daga Laraba ya duba dalilan da ya sa ake kin bayyana wa mata wasu mahimman abubuwan da ya kamata su sani idan za su yi aure.

Domin sauke shirin, latsa nan