Daily Trust Aminiya - Najeriya A Yau: ’Yan Ta’adda Sun Kafa Sabbin Dokoki A Neja

Najeriya A Yau: ’Yan Ta’adda Sun Kafa Sabbin Dokoki A Neja

Domin sauke shirin latsa nan.

Wadansu mayaka da ake zargin ’yan kungiyar Boko Haram ne sun kafa wa wasu al’ummomi a Karamar Hukumar Shiroron ta Jihar Neja sabbin dokokin zamantakewa.

  1. Najeriya A Yau: Shekara 61 Da Mulkin Kai: Gaba Najeriya Take Yi Ko Baya?
  2. Najeriya A Yau: ‘Yadda Zamfarawa ke rayuwa cikin damuwa’

Yan bindigar dai sun wajabta aurar da duk yarinyar da ta kai shekara 12 da haihuwa, sun kuma haramta kai wa ’yan sanda ko kotu kara.

Karin Labarai