✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

A rayuwa: Shiga harkar da babu ruwanka kuskure ne

Ma’abuta karanta shafin Sinadarin Rayuwa, ina yi muku sallama, Assalamu alaikum! Bayan haka, yau kuma da ikon Allah, za mu yi wa kanmu tambihi ne…

Ma’abuta karanta shafin Sinadarin Rayuwa, ina yi muku sallama, Assalamu alaikum! Bayan haka, yau kuma da ikon Allah, za mu yi wa kanmu tambihi ne game da wani muhimmin al’amari da muke sanya kawunanmu a cikinsa,