✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Abin da Ya Faru A Afghanistan Zai Yiwu A Najeriya?

Tun da Taliban ta karbe Afghanaistan ake muhawara a kan ko haka ka iya faruwa a Najeriya


Domin sauke shirin, latsa nan

Tun bayan da mayakan Taliban suka karbe mulki a Afghanaistan ake ta tafka muhawara a kafofin sada zumunta.

A nan Najeriya, daya daga cikin batutuwan da ake tattaunawa a kai shi ne ko zai yiwu a wayi gari Boko Haram ta karbe iko?

Wannan ne batun da shirin Najeriya a Yau ya tattauna a kai.