✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Abin da ya sa muka rage kudin shigar Gwamnatin Tarayya – RMAFC

Hukumar Tatattarawa da Rarraba Kudin Shigar Gwamnati (RMAFC) ta bukaci a rage kason da ake bai wa Gwamnatin Tarayya daga kudin shigar da Najeriya ke…

Hukumar Tatattarawa da Rarraba Kudin Shigar Gwamnati (RMAFC) ta bukaci a rage kason da ake bai wa Gwamnatin Tarayya daga kudin shigar da Najeriya ke samu da kashi 3.33 cikin 100.

Hukumar ta kuma kara abin da jihohi da kananan hukumomi za su rika samu da kashi 3.07 da 44 cikin dari daki-daki.

Hakan na kunshe ne a rahoton da Hukumar ta mika wa Shugaba Muhammadu Buhari bayan nazarin da ta yi a kan yadda ya kamata a rika rabon arzikin kasa a tsakanin matakan gwamnati.

A wannan bidiyon, Sakataren Hukumar, M.B. Shehu, yay i bayani a kan dalilin yanke wannan shawara.