Daily Trust Aminiya - Abin Da Ya Sa Mutane Ke Gudun Riga-Kafin COVID-19

Lokacin da aka yi wa Shugaba Muhammadu Buhari allurar rigakafin Coronavirus

Abin Da Ya Sa Mutane Ke Gudun Riga-Kafin COVID-19

Domin sauke shirin latsa nan
An shafe watanni tun bayan kawo allurar rigakafin cutar COVID-19 Najeriya, inda gwamnati ke ta kokarin ganin an yi wa mutane.

Duk da tsawon lokacin da hukumomi suka dauka suna wayar da kan jama’a game da muhimmacin yin wannan allurar, har yanzu wasu ’yan Najeriya sun turje.

Ko mene ne dalili?

Karin Labarai