✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Abin da ya sa nake son Rabi’u Rikadawa – Ladidi Tubeless

Jarumar finafinan Kannywood Ladidi Abdullahi, wacce aka fi sani da Ladidi Tubeless, ta ce a harkar fim gaba daya babu wanda take so kamar Rabi’u…

Jarumar finafinan Kannywood Ladidi Abdullahi, wacce aka fi sani da Ladidi Tubeless, ta ce a harkar fim gaba daya babu wanda take so kamar Rabi’u Rikadawa.

A wannan hirar da ta yi da Aminiya ta fadi abin da ya sa dalla-dalla.

Ta kuma bayyana wanda ya rada mata suna Tubeless.