✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ana Laluben Hanyar Sa Yara Miliyan 10 A Makaranta A Najeriya

Wata gidauniyar kasa-da-kasa mai cibiya a kasar Birtaniya ta ce za ta hada gwiwa da gwamnatin Najeriya don shawo kan manyan matsalolin da ke hana…

Wata gidauniyar kasa-da-kasa mai cibiya a kasar Birtaniya ta ce za ta hada gwiwa da gwamnatin Najeriya don shawo kan manyan matsalolin da ke hana yara miliyan 10.19 zuwa makaranta a kasar.

Bayanai sun tabbatar da cewa  a kasashen nahiyar Afirka Kudu da Sahara, Najeriya  ta fi yawan yaran da ba sa zuwa makaranta.

A shirin Najeriya a Yau mun yi nazari a kan wannan matsala da yadda za a magance ta.