Daily Trust Aminiya - Abubuwan da ya kamata ku sani Ranar Sallah
Dailytrust TV

Abubuwan da ya kamata ku sani Ranar Sallah

Da an ce gari ya waye Ranar Sallah – musamman Sallar Layya – me ya kamta Musulmi su yi?
A wannan bidiyon, Dokta Abdulqadir Sulaiman Muhammad, malami a Sashen Nazarin Addinin Musulunci na Jami’ar Abuja, ya bayyana wasu daga cikin abubuwan da ya kamata Musulmi ya sani kuma ya aikata.