Jama’ar Unguwar Gwaza da ke karamar Hukumar Gusau a Jihar Zamfara, sun ga abin mamaki, inda, aka haifi wani dan akuya da kan mutun, gangan jiki kuma na akuya kuma fatar jikin ta mutum.
Akuya ta haifi da mai siffar mutum a Zamfara
Jama’ar Unguwar Gwaza da ke karamar Hukumar Gusau a Jihar Zamfara, sun ga abin mamaki, inda, aka haifi wani dan akuya da kan mutun, gangan…