Alaafin na Oyo, Oba Lamidi Olayiwola Adeyemi na Uku, ya nemi ’yan sanda a jihar su daina bada kariya ga duk mutumin da kotu ta dakatar daga sarauta ko mukami.
Alaafin na Oyo ya kalubalanci ’yan sanda kan taka doka
Alaafin na Oyo, Oba Lamidi Olayiwola Adeyemi na Uku, ya nemi ’yan sanda a jihar su daina bada kariya ga duk mutumin da kotu ta…