Harin bom din da aka kai Masallacin Juma’a a Maiduguri makon da ya gabata, alkyabbar Shehun Barno, Alhaji Abubakar Umar Ibn Garbai Al-Amin da babbar rigar mataimakin Gwamnan jihar, Alhaji Umar Zanna Mustapha sun jike da jinnin wadanda suka halaka a harin.
Alkyabbar shehun Barno ta jika da jini a harin Maiduguri
Harin bom din da aka kai Masallacin Juma’a a Maiduguri makon da ya gabata, alkyabbar Shehun Barno, Alhaji Abubakar Umar Ibn Garbai Al-Amin da babbar…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Tue, 7 Aug 2012 20:39:06 GMT+0100
Karin Labarai