✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Allah Ya yi wa dan uwan Dahiru Mangal rasuwa

Mataimakin Shugaban Kamfanin Jiragen Sama na Max Air, Alhaji Bishir Barau Mangal, ya rasu.

Mataimakin Shugaban Kamfanin Jiragen Sama na Max Air, Alhaji Bishir Barau Mangal, ya rasu.

Bishir Mangal, shi ne Babban Darakatn Gudanarwa kuma kanin fitaccen dan attajiri kuma Shugaban Kamfanin Max Air, Alhaji Dahiru Barau Mangal, ya rasu ne a Abuja bayan fama da rashin lafiya.

Iyalan mamacin sun shaida wa Aminiya cewa za a yi jana’izar mamacin da misalin karfe 5 na yamma a Jihar Katsina.

Cikakken bayani na tafe…