Jihohin Nasarawa da Neja da Kogi za su samu tallafin Naira miliyan 400 kowacce daga Gwamnatin Tarayya, domin samar da kayan more rayuwa.
Ambaliya: Nasarawa da Kogi da Neja za su samu Naira miliyan 400 kowacce
Jihohin Nasarawa da Neja da Kogi za su samu tallafin Naira miliyan 400 kowacce daga Gwamnatin Tarayya, domin samar da kayan more rayuwa.
-
Daga
Olusegun Mustapha
Fri, 23 Nov 2012 7:44:33 GMT+0100
Karin Labarai