✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Ambaliya ta sake lalata kauyuka a Jihar Filato

Bayan ambaliyar ruwan da aka yi a garin Jos babban birnin Jihar Filato a kwanakin baya, rahotanni daga kananan hukumomin Langtang ta Arewa da Langtang…

Bayan ambaliyar ruwan da aka yi a garin Jos babban birnin Jihar Filato a kwanakin baya, rahotanni daga kananan hukumomin Langtang ta Arewa da Langtang ta Kudu da Wase da Kanam da ke Kudancin Jihar Filato, sun ce