✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Amsoshin tambayoyi

Na yi amfani da wani magani na ciwon kunne na kimanin wata uku, sai fatar jikina ta yi kamar na kone da wuta. Na koma…

Na yi amfani da wani magani na ciwon kunne na kimanin wata uku, sai fatar jikina ta yi kamar na kone da wuta. Na koma asibiti aka ba ni wani magani wai shi ‘tronozole’ amma har yanzu bai daina ba.