✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Amurka ta tsige tsirran shuke-shuken kayan maye dubu 578

Hukumar Yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta Amurka ta tsige tsirran shuke-shuken kayan maye, a wani farmaki da ta kai jihohi bakwai, wadanda suka hada…

Hukumar Yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta Amurka ta tsige tsirran shuke-shuken kayan maye, a wani farmaki da ta kai jihohi bakwai, wadanda suka hada da kaliforniya da Arizona da Idaho da Nebada da  Oregon da Utah da Washington.