✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Sakamakwon Zaben Gwamnonin Najeriya Na 2023 (Alkaluma Daga:INEC)

‘An ba ni mata saboda rawa idan ina ba da hannu’

Idan da mutum zai gan shi ba kayan sarki zai zaci yana shan kidan Disco ne yake rawar nan da ake kira Break Dance. Sai…

Idan da mutum zai gan shi ba kayan sarki zai zaci yana shan kidan Disco ne yake rawar nan da ake kira Break Dance.
Sai dai, kamar yadda ya yi bayani ga Aminiya a wannan bidiyon, Emmanuel Kopwul na da dalili.
Sannan wannan salon a ba da hannu ya haddasa masa abubuwan alheri da dama – har ma mata aka ba shi.
Ku yi kallo lafiya.