✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

An daure Jarumin fim Najeriya wata uku kan luwadi

Babbar Kotun Majstare ta Karu da ke Abuja ta daure wani jarumin fim na Najeriya mai shekara 28 mai suna Bestwood Chukwuemeka wata uku a…

Babbar Kotun Majstare ta Karu da ke Abuja ta daure wani jarumin fim na Najeriya mai shekara 28 mai suna Bestwood Chukwuemeka wata uku a gidan yari bayan da ta same shi da laifin luwadi da wani mutum .