✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

An gudanar da bikin Runguntsimin Sallah a Katsina

A yayin da al’ummar Musulmin duniya ke gudanar da bukukuwan Babbar Sallar bana a yau Juma’a. Gidan Rediyon Jihar Katsina ya shirya bikin Ruguntsimin Sallah …

A yayin da al’ummar Musulmin duniya ke gudanar da bukukuwan Babbar Sallar bana a yau Juma’a. Gidan Rediyon Jihar Katsina ya shirya bikin Ruguntsimin Sallah  a harabar Hukumar Tarihi da Al’adu ta Jihar Katsina a ranar Asabar da ta gabata.