Mataimakin Gwamna Jihar Yobe Injiniya Abubakar danlami Ali ya gargadi shugabannin kwamitin kula da kan iyakokin kananan hukumomin na jihar su tabbartar sun wayar da kan al’ummar dangane da muhimmancin fitar da kan iya.
An kaddamar da kwamitin kula da iyakokin kananan hukumomin Jihar Yobe
Mataimakin Gwamna Jihar Yobe Injiniya Abubakar danlami Ali ya gargadi shugabannin kwamitin kula da kan iyakokin kananan hukumomin na jihar su tabbartar sun wayar da…