Mutum 25 sun shiga hannun ’yan sanda bisa zargin haddasa rikicin tsakanin kabilar Gwari da Fulani wanda ya jawo mutuwar akalla mutum bakwai da jikkata da dama da asarar dukiya mai yawa
An kama mutum 25 dangane da rikicin kabilar Gwari da Fulani a Abuja
Mutum 25 sun shiga hannun ’yan sanda bisa zargin haddasa rikicin tsakanin kabilar Gwari da Fulani wanda ya jawo mutuwar akalla mutum bakwai da jikkata…