Wani jami’in ’yan sandan yanki (DPO) da akalla mutum 13 ne aka halaka lokacin da ’yan bindiga suka kaddamar da hari da jijjifin ranar Litinin da ta gabata a harin da suka dumfari Fadar Sarkin Fika da wata hedkwatar yanki ta ’yan sanda da ke Potiskum.
An kashe DPO da mutum 13 a harin ’yan bindiga ga fadar Sarkin Fika
Wani jami’in ’yan sandan yanki (DPO) da akalla mutum 13 ne aka halaka lokacin da ’yan bindiga suka kaddamar da hari da jijjifin ranar Litinin…