Yan bindiga sun kashe wani tsohon Kwamishina da kusan mutum 20 cikin kwana hudu a sassan Jihar Zamfara cikin har da babban birnin jihar Gusau, inda hakan ya sanya jama’a cikin tashin hankali da firgici.
An kashe tsohon Kwamishina da kusan mutum 20 cikin kwana hudu a Jihar Zamfara
Yan bindiga sun kashe wani tsohon Kwamishina da kusan mutum 20 cikin kwana hudu a sassan Jihar Zamfara cikin har da babban birnin jihar Gusau,…