Matasa sun kona gidaje uku na manyan jami’an gwamnatin Jihar Filato, a karamar Hukumar Langtang ta Kudu a ranar Talatar da ta gabata, don huce fushinsu a daidai lokacin da aka fara yajin aikin gama-gari a jihar.
An kone gidaje uku a Langtang sakamakon yajin aikin ma’aikata
Matasa sun kona gidaje uku na manyan jami’an gwamnatin Jihar Filato, a karamar Hukumar Langtang ta Kudu a ranar Talatar da ta gabata, don huce…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Fri, 14 Dec 2012 8:41:34 GMT+0100
Karin Labarai