✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An kulle kamfanin Chevron kan shirin korar ma’aikata

Ma’aikatan kamfanin mai na Chevron sun kulle kofar shiga kamfanin da ke Legas a wani sabon salo da rikicin ma’akata da mahukuntan kamfanin ya dauka.…

Ma’aikatan kamfanin mai na Chevron sun kulle kofar shiga kamfanin da ke Legas a wani sabon salo da rikicin ma’akata da mahukuntan kamfanin ya dauka.

Masu znagar-zangar na zargin Chevron da kokarin lallashin 2,000 daga cikin ma’aikatansa su ajiye aiki, yayin da kamfanin ke shirin sallamar ma’aikata 600.

Karin bayani na tafe.