✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

An nada Barista Ibrahim Usman sarautar Mayanan Lere

Mai martaba Sarkin Lere a Jihar Kaduna Alhaji Garba Muhammad, ya nada Mai taimakawa na musamman ga Sanata Ahmed Mohammed Makarfi, Barista Ibrahim Usman a…

Mai martaba Sarkin Lere a Jihar Kaduna Alhaji Garba Muhammad, ya nada Mai taimakawa na musamman ga Sanata Ahmed Mohammed Makarfi, Barista Ibrahim Usman a matsayin Mayanan Lere,