✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

An sake dage sauraron karar Musulmin da aka kai wa hari a Masallacin Idi a Jos

Kotun daukaka kara ta Tarayya da ke Jos, ta sake dage sauraron karar da Musulmin da aka kai wa hari a ranar Idin karamar Sallar…

Kotun daukaka kara ta Tarayya da ke Jos, ta sake dage sauraron karar da Musulmin da aka kai wa hari a ranar Idin karamar Sallar bara, a ranar Litinin da ta gabata.