✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

An sami dan tayin sa da kai biyu a Legas

Wani abin al’ajabi  ya auku a mahautar unguwar Okoaba da ke karamar Hukumar Agege a Jihar Legas, inda aka gano dan tayin sa da kai…

Wani abin al’ajabi  ya auku a mahautar unguwar Okoaba da ke karamar Hukumar Agege a Jihar Legas, inda aka gano dan tayin sa da kai biyu a cikin mahaifar wata saniya.