An samu muhimman bayanai da suka kunshi adireshi da lambar katin shaidar aiki da kuma lambobin wayar jami’an tsaron SSS sittin a intanet.
An samu muhimman bayanai na jami’an tsaron SSS a intanet
An samu muhimman bayanai da suka kunshi adireshi da lambar katin shaidar aiki da kuma lambobin wayar jami’an tsaron SSS sittin a intanet.
-
Daga
Olusegun Mustapha
Sat, 8 Sep 2012 0:06:09 GMT+0100
Karin Labarai