A cikin makon jiya ne aka samu gawar wata gyatuma mai kimanin shekaru 55 a rataye da igiya a reshen wata bishiya cikin daji kusa da kogin Odo Ona da ke Apata a wajen birnin Ibadan.
An samu wata gyatuma a rataye
A cikin makon jiya ne aka samu gawar wata gyatuma mai kimanin shekaru 55 a rataye da igiya a reshen wata bishiya cikin daji kusa…