Rundunar ‘Yan sandan Jihar Bauchi ta gurfanar da wani matashi ma’aikacin gwamnati mai suna Abbas Ahmed a gaban Kotun Majistare ta Bauchi saboda zarginsa da bata sunan Gwamna Jihar Malam Isa Yuguda a kafar sadarwa ta Facebook.
An tsare wani matashi kan zargin cin mutuncin Gwamna Yuguda a Facebook
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Bauchi ta gurfanar da wani matashi ma’aikacin gwamnati mai suna Abbas Ahmed a gaban Kotun Majistare ta Bauchi saboda zarginsa da…