✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

An yi artabu da ‘yan fashin da suka je gidan Mukhtar Abbas

A ranar Litinin din makon jiya da daddare ne aka yi gumurzu tsakanin ’yan fashin da jami’an tsaro da mutanen gari su a lokacin da…

A ranar Litinin din makon jiya da daddare ne aka yi gumurzu tsakanin ’yan fashin da jami’an tsaro da mutanen gari su a lokacin da suka kai hari a gidan Mataimakin Shugaban ’Yan sandan Najeriya Muktar Abbas mai ritaya a Unguwar Fatika a Zariya,