An yi jana’izar tsohon Kwaturola Janar na Hukumar Gidajen Yari ta Najeriya marigayi Alhaji Ibrahim Mohammed Jarman Katagum wanda wasu ’yan bindiga suka harbe shi a ranar Litinin da ta gabata.
An yi jana’izar tsohon Kwaturolan Gidan Yarin Najeriya a Azare
An yi jana’izar tsohon Kwaturola Janar na Hukumar Gidajen Yari ta Najeriya marigayi Alhaji Ibrahim Mohammed Jarman Katagum wanda wasu ’yan bindiga suka harbe shi…