Wasu da ake zaton Fulani makiyaya ne sun kai farmaki a kauyen Gagiya a karamar Hukumar Guri da ke Jihar Jigawa sun yi wa wani magidanci yankan rago
An yi wa manomi yankan rago a rikicin makiyaya da manoma a Jigawa
Wasu da ake zaton Fulani makiyaya ne sun kai farmaki a kauyen Gagiya a karamar Hukumar Guri da ke Jihar Jigawa sun yi wa wani…