Masu fama da ciwon dundumi da sauran cututtukan da suka shafi ido 1,600 aka yi wa aikin gyaran ido kyauta a Jihar Jigawa.
An yi wa mutum 1,600 aikin ido kyauta a Jigawa
Masu fama da ciwon dundumi da sauran cututtukan da suka shafi ido 1,600 aka yi wa aikin gyaran ido kyauta a Jihar Jigawa.
-
Daga
Olusegun Mustapha
Thu, 25 Oct 2012 9:08:59 GMT+0100
Karin Labarai