Dubbun Musulmi sun fito kan titinun Kaduna a ranar Litinin da ta gabata domin gudanar da zanga-zangar lumana don nuna bacin ransu a kan fim din nan da aka shirya a Amurka wanda ya yi batanci ga Annabi Mohammad (SAW).
An yi zanga-zangar la’antar fim din da ya ci zarafin Annabi a Kaduna
Dubbun Musulmi sun fito kan titinun Kaduna a ranar Litinin da ta gabata domin gudanar da zanga-zangar lumana don nuna bacin ransu a kan fim…