✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

An zabi sabon Sarkin Ibo na Jihar Sakkwato

Al’ummar Igbo mazauna Jihar Sakkwato sun zabi sabon sarkinsu, bayan rasuwar Sarkin Ibo Dokta Muhammad C. Nwike EZE IGBO ll a ranar 27 ga Yunin…

Al’ummar Igbo mazauna Jihar Sakkwato sun zabi sabon sarkinsu, bayan rasuwar Sarkin Ibo Dokta Muhammad C. Nwike EZE IGBO ll a ranar 27 ga Yunin da ya gabata.