Al’ummar Hausawa ’yan asalin Arewa sun gudanar da zaben sabon shugaban ‘Arewa Community –AC’ a garin Benin, wanda zai jagorance su a karkashin tutar jam’iyyar Action Congress Of Nigeria –ACN a Jihar Edo.
An zabi shugaban Al’ummar Arewa ba hamayya
Al’ummar Hausawa ’yan asalin Arewa sun gudanar da zaben sabon shugaban ‘Arewa Community –AC’ a garin Benin, wanda zai jagorance su a karkashin tutar jam’iyyar…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Fri, 28 Dec 2012 23:22:57 GMT+0100
Karin Labarai