✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Anya Camfi Zai Fita Daga Zukatan Mutane Kuwa?

Nazari a kan camfi da tasirinsa a rayuwar al'umma.

Domin sauke shirin latsa nan

Camfi wani abu ne da mutane a ko wanne bangare na duniya  kan yi amanna da shi kuma ya zama bangare na al’ada.

Mene ne asalin camfi? Zai iya fita daga zukatan mutane kuwa?

A wannan karon, shirin Daga Laraba ya yi nazari a kan camfi da tasirinsa a rayuwar al’umma.