Shiyyar Arewa maso Yamma ya nemi Majalisar Dokoki ta kasa da ta dawo da bambancin da ake da shi wajen biyan kason kudin man da ake haka a tudu da wanda ake haka a cikin ruwa a yayin rabon arzikin kasa,
Arewa maso Yamma na so a dawo da bambanci tsakanin man da ake haka a tudu da ruwa
Shiyyar Arewa maso Yamma ya nemi Majalisar Dokoki ta kasa da ta dawo da bambancin da ake da shi wajen biyan kason kudin man da…