✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Atiku ya yi nasara a rumfar zabensa

Jam'iyyar PDP ta samu kuri'a 282 a zaben shugaban kasa a yayin da APC ke bi mata

Dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya kai bantensa a rumfar zabensa a zaben shugaban kasa da aka gudanar a ranar Asabar.

Jam’iyyar PDP ta samu kuri’a 282 a zaben shugaban kasa a yayin da APC ke bi mata da kuri’a 57, LP 6, sai NNPP 1.

Bata-gari sun kai hari  kan masu zabe a mazabar Kano

Majalisar Tarayya

PDP 61
APC 25
LP 1
NNPP 3

Sanata 
PDP 49
APC  34
LP 0
NNPP 5