✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Auren shekara 12 yana tangal-tangal saboda dandanon abinci

Wani mutum da ke aikin kafinta mai suna Richard Olanrewaju da ke zaune da matarsa Elizabeth a unguwar Ikotun a Legas ya nemi wata kotun…

Wani mutum da ke aikin kafinta mai suna Richard Olanrewaju da ke zaune da matarsa Elizabeth a unguwar Ikotun a Legas ya nemi wata kotun gargajiya ta Igando, ta raba aurensu da suka shafe shekaru 12 tare.