Daily Trust Aminiya - Ba labari mara ma’ana a Gasar Aminiya-Trust – Dokta Aliya
Dailytrust TV

Ba labari mara ma’ana a Gasar Aminiya-Trust – Dokta Aliya

Dokta Aliya Adamu na cikin alkalan Gasar Rubutun Gajerun Labarai ta Aminiya-Trust.

A wannan hirar ta bayyana yadda ta ga labaran da aka shigar, da abubuwan da suka sa Gasar ta yi fice idan aka kwatanta ta da wasu.