Don Allah Edita ka ba mu dama mu yi kira ga Gwamnan babban bankin Najeriya, Sunusi Lamido Sunusi, in dai don mutanen Najeriya za a fito da Naira dubu biya, to mu dai ba ma son fitowarta a halin yanzu.
Ba ma son takardar kudi ta dubu biyar da kwandalolin Naira 20 zuwa kasa
Don Allah Edita ka ba mu dama mu yi kira ga Gwamnan babban bankin Najeriya, Sunusi Lamido Sunusi, in dai don mutanen Najeriya za a…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Sun, 16 Sep 2012 1:15:29 GMT+0100
Karin Labarai