Kocin kungyar kwallon kafa ta Super Eagles, Stephen Keshi ya bayyana cewa a yanzu haka ba ya bukatar Osaze Odemwingie da Taye Taiwo da kuma Obafemi Martins a kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles
Ba na bukatar Osaze da Taye Taiwo da Obafemi Martins a kungiyar Super Eagles a yanzu -Stephen Keshi
Kocin kungyar kwallon kafa ta Super Eagles, Stephen Keshi ya bayyana cewa a yanzu haka ba ya bukatar Osaze Odemwingie da Taye Taiwo da kuma…