A ranar Larabar da ta gabata ce Shugaba Jonathan Goodluck ya ce babu yunkurin canza ministoci. Ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da ministocinsa a fadarsa da ke Abuja sakamakon rade-radin da ake yi cewa zai canza ministoci.
Babu yunkurin canza ministoci –Shugaba Jonathan
A ranar Larabar da ta gabata ce Shugaba Jonathan Goodluck ya ce babu yunkurin canza ministoci. Ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Sat, 25 Aug 2012 9:36:49 GMT+0100
Karin Labarai