✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Bala’in kisan Marikani

Tun zamanin bakar gwamnatin wariyar launin fata a Afirka ta Kudu take ta samun kisan gillar al’umma a wurin hakar ma’adinan fulotinum da ke Marikani…

Tun zamanin bakar gwamnatin wariyar launin fata a Afirka ta Kudu take ta samun kisan gillar al’umma a wurin hakar ma’adinan fulotinum da ke Marikani a gundumar Arewa maso Yammacin kasar, a ranar 16 ga Agusta.