Injiniya Magaji Da’u Aliyu na cikin ’yan takarar da suka fadi a zaben bara, kuma kamar yadda ya shaida wa wakilinmu suna nan suna kallon kamun ludayin wadanda suke tafiyar da mulki a yanzu tare da fara wasa wukakensu
Ban da bata lokaci da dukiya ba abin da gwamnati ke yi – Magaji Da’u
Injiniya Magaji Da’u Aliyu na cikin ’yan takarar da suka fadi a zaben bara, kuma kamar yadda ya shaida wa wakilinmu suna nan suna kallon…