✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ban damu ba don an saci fasahata –Gwarzon Aminiya-Trust

Mubarak Idris Abubakar ne ya zo na biyu a Gasar Rubutun Gajerun Labarai ta Aminya-Trust da labarinsa mai suna “Tufka da Warwara”. A wannan hirar…

Mubarak Idris Abubakar ne ya zo na biyu a Gasar Rubutun Gajerun Labarai ta Aminya-Trust da labarinsa mai suna “Tufka da Warwara”.
A wannan hirar ta bidiyo da Aminiya ta yi da shi jim kadan kafin sanar da sakamakon gasar, ya ce shi baya damuwa idan an saci fasaharsa.
Ko mene ne dalili? A yi kallo lafiya.